
Mun raba Naira biliyan 12.65 a matsayin tallafin aikin noma – Gwamnan CBN Emefiele
Gwamnan babban bankin ya bayyana cewa, CBN ya kuma raba makudan kudade a matsayin yin katsalandan ga wasu sassa na tattalin arziki. Babban Bankin Najeriya (CBN) ya raba Naira Biliyan 12.65 ga shirin Anchor Borrowers Programme (ABP) wanda shi ne tsarin sa na sa baki a harkar noma daga watan Janairu zuwa yau. Gwamnan babban…

Da Dumi Dumi: Gwamnatin Tarayya za ta rabawa ‘yan Najeriya mutum miliyan 50 dala miliyan 800 ($800m) a matsayin tallafi don cire tallafin mai
Gwamnatin tarayya ta ce ta samu dala miliyan 800 daga bankin duniya, a wani bangare na shirye-shiryenta na rage tallafin kudi. Ministar kudi, kasafin kudi da tsare-tsare ta kasa, Zainab Ahmed, ta bayyana hakan ga manema labarai na gidan gwamnati, bayan taron majalisar zartarwa ta tarayya da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranta a ranar…

Gwamna Badaru ya bada umarnin ɗaukar likitoci 32 aiki a Jigawa
Gwamna Muhammad Badaru na Jigawa ya ba da umarnin daukar kwararrun likitoci 32 aikin cikin gaggawa domin bunkasa harkar lafiya a jihar. Wadanda aka ɗauka na daga cikin dalibai 60 da gwamnatin jihar ta dauki nauyin karatunsu a shekarar 2016 domin yin karatun likitanci a kasar China. Da ya ke zantawa da manema labarai kan…

Jami’ar FUDMA Dake Katsina Ta ɗaga ɗarajar Malamai 8 Zuwa Farfesoshi
Majalisar gudanarwa ta Jami’ar Tarayya dake Dutsin-Ma (FUDMA) a jihar Katsina, ta amince da ƙarin girma ga ma’aikatan Ilimi guda takwas zuwa matakin Farfesoshi. Hakan na ƙunshe ne a cikin wata sanarwa daga hannun kakakin jami’ar, Malam Habib Umar-Amin, a ranar Juma’ar da ta gabata. Yace ƙarin girma ya biyo bayan nasarar dawowar tantancewar da…

Jami’ar Al-Qalam Ta Samu Amincewar ƙarin Kwasa-kwasai 13
Jami’ar Al-Qalam da ke jihar Katsina ta ce hukumar kula da jami’o’i ta ƙasa watau NUC, ta ba ta izinin gudanar da ƙarin kwasa-kwasai 13 a jami’ar. Kakakin Jami’ar, Akilu Abubakar, shi ne ya bayyana haka a ranar Asabar ɗin da ta gabata a Katsina. Katsina Post ta tattaro cewa, NUC ta jaddada amincewarta ne a…

Abubuwa guda 5 da ke hana mutum samun aikin Kidayar Jama’a (Census) na Kasa
Bangarorin biyar da zasu hana mutum cin gajiyar shirin aikin kidayar jama’a koda mutum an amince da neman aikin wucin gadi da yayi na aikin kidayar jama’a , bangarorin nan biyar basa cikin wanda zasu gudanar da aikin ko da ko mutum ya samu Approval saboda cikin jarin sunayen abubuwan nan akwai abun da ita…

Ana ci gaba da cike aikin NDLEA
Zuwa yanzu abunda ya bayyana kamar yanda zakuga misali a kasa portal din na NDLEA ya fara farfadowar da har zaka iya yin register ka fara saka details naka. Amma har yanzu akwai sauran matsalar domin portal din baiyi settling yanda ya kamata ba. Kuma wurin cikawar akwai local government dinda babusu. Misali zamfara haryanzu…