Ga wadanda suke so, za su iya yin amfani da damar canjin Course na Jami’a a shafin Jamb.
Shiga yanar gizo ka canza zaɓin Jami’ar Maritime ta Najeriya, jami’a ce ta Tarayya da ke Warri, Jihar Delta.
Karatun da duke dasu sune:
Post Management.
Marine Economics and Finance.
Economics.
Marketing.
Marine Transport and Logistics.
Nautical Science.
Fisheries.
Environment Management.
Mechanical Engineering.
Electrical Engineering.
Petroleum And Gas Engineering.
Meteorology.
Marine Geology.
Botany
Biochemistry
Microbiology.
Duk wanda ya ci maki kasa da 180 shima zai sami shiga.
Kuɗin Makaranta da Masauki shine 50,000