Wanda ya san sunanshi ya fito cikin masu cin moriyar N-Power a Batch C ya gaggauta zuwa CAFE ya yi Thumbprint wato a dauki yatsun hannunsa.
Kamar yadda su ka sanar daga yau alhamis sauran kwanaki Uku kacal su rufe.
A cewars sanarwar duk wanda bai ga sunanshi ba ya kara hakuri nan da dan kankanin lokaci za su sake sakin wasu sunayen a matakin NPOWER BATCH C II.
A halin ya zu dai an fitar da sunayen mutum 500,000 a stream 1, a karo na gaba kuma za a kara daukar mutum 500,000 wanda zai zama jimillar mutum miliyan daya cif.
Allah ya sa a dace.