Hukumar bankin Nirsal Bank ta sanar da yadda za’a magance matsalolin da ake fuskanta ta hanyar bayar da dedicated Email wanda hukumar zata duba matsalar da ke faruwa.
Wannan email shine: whistleblower@nmfb.com.ng
Hukumar ta kara da cewar duk wanda yaga wani rashin gaskiya ko wuru wuru da almundahana ayi kokarin turawa hukumar wannan matsalar domin ta magance don a samu nasar tafiyar wannan shiri.