• About
  • Contcat Us
Thursday, May 19, 2022
Opportunities Hub Hausa
No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Scholarships
  • Home
  • Scholarships
No Result
View All Result
Morning News
No Result
View All Result
Home Hausa News

Gwamnatin tarayya ta saki sunayen mutum 10,000 da zata baiwa bashin NYIF

admin by admin
October 13, 2021
in Hausa News
0
Gwamnatin tarayya ta saki sunayen mutum 10,000 da zata baiwa bashin NYIF
0
SHARES
1.4k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Ministan Matasa ya bayyana adadin matasan da za’a baiwa sabon bashin jari

Ministan yace za’a basu horo na musamman don tabbatar da sun kashe kudin yadda ya kamata

READ ALSO

Babu ranar janye yajin aikin ƙungiyar ASUU’

Ganduje ya ƙwato ɗan majalisa da Ciyaman da ga hannun NNPP

Wannan shine zango na biyu na shirin NYIF da gwamnatin ta kaddamar

Abuja – Gwamnatin tarayya a ranar Talata, ta ce an sake sakin sunayen mutum 10,000 da a’a baiwa tallafin kudin jari karkashin shirin Tallafin matasa a Najeriya (NYIF).

Gwamnatin tace wannan ya biyo bayan mutum 5,285 da aka saki sunayensu da farko.

Wannan na kunshe cikin jawabin da Kola Daniel, mai magana yawun Ministan wasanni da matasa, Sundaye Dare, ya saki, rahoton Tribune.

Ya bayyana cewa za’a horar da wadanda aka zaba kuma za’a raba musu kudaden da akayi alkawari.

Jawabin Ministan ya kara da cewa an zabi sunayen matasan ne bayan tantance matasa milyan uku da suka nemi bashin.

Yace:

“Bayan kammala sahun fari, NIRSAL ya fitar da sunayen mutane 10,000 don horar da su da kuma basu kudin jarin.”

“Bashin da za’a bada ya fara daga dubu dari biyu da hamsin 250,000 zuwa milyan uku (N3,000,000)

“Wadannan sunaye na kan shafin FMYSD da NOYA.”

“Dukkan wadanda aka zaba zasu yi horo don tabbatar da cewa sun yi amfani da bashin yadda ya kamata.”

Gwamnatin tarayya ta saki sunayen mutum 10,000 da zata baiwa bashin NYIF Hoto: Ministry of Sports

Share this:

  • Twitter
  • Facebook
  • LinkedIn
  • Telegram
  • WhatsApp

Like this:

Like Loading...
Tags: NYIF

Related Posts

Babu ranar janye yajin aikin ƙungiyar ASUU’
Hausa News

Babu ranar janye yajin aikin ƙungiyar ASUU’

May 16, 2022
Ganduje ya ƙwato ɗan majalisa da Ciyaman da ga hannun NNPP
Hausa News

Ganduje ya ƙwato ɗan majalisa da Ciyaman da ga hannun NNPP

May 16, 2022
LABARAIAbduljabbar ya kori lauyoyinsa
Hausa News

LABARAIAbduljabbar ya kori lauyoyinsa

May 15, 2022
Buhari zai taimaka wa Sudan ta Kudu a yaƙi da ‘yan bindiga
Hausa News

Buhari zai taimaka wa Sudan ta Kudu a yaƙi da ‘yan bindiga

May 13, 2022
An Ƙaddamar da Shirin Ƙwararrun Matasan Kasuwanci Mai Taken” Youth of Enterprise (YOE) Internship Programme Launch” Duba Yadda Zaku Cike
Hausa News

An Ƙaddamar da Shirin Ƙwararrun Matasan Kasuwanci Mai Taken” Youth of Enterprise (YOE) Internship Programme Launch” Duba Yadda Zaku Cike

May 13, 2022
Lamunin Kuɗi Na NYIF, Ma’aikatar ta Bukaci Masu Neman Rancen NYIF Dasu Hanzarta Cike Sakonda Bankunan Bada Rance Suka Tura Masu
Hausa News

Lamunin Kuɗi Na NYIF, Ma’aikatar ta Bukaci Masu Neman Rancen NYIF Dasu Hanzarta Cike Sakonda Bankunan Bada Rance Suka Tura Masu

May 13, 2022
Next Post
Kano: Ganduje ya aike da Ƙarin N33.8bn kan kasafin kudin 2021 gaban majalisa

Kano: Ganduje ya aike da Ƙarin N33.8bn kan kasafin kudin 2021 gaban majalisa

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

POPULAR NEWS

Apply: Gwamnatin Tarayya Ta Sake Buɗe Shafin Cike Tallafi Mai Taken”Presidential youth Empowerment Scheme (P-YES)”

Apply: Gwamnatin Tarayya Ta Sake Buɗe Shafin Cike Tallafi Mai Taken”Presidential youth Empowerment Scheme (P-YES)”

April 1, 2022
Apply: Kamfanin Cemen Na BUA Zai Bawa Graduates Horo Na Musamman Domin Tallafawa Rayuwarsu

Apply: Kamfanin Cemen Na BUA Zai Bawa Graduates Horo Na Musamman Domin Tallafawa Rayuwarsu

December 24, 2021
An Fara Approve Na Sabon Tsarin Rancen Kuɗi Marar Ruwa Wato “Tcf Covid19 Non Interest Loan.

Tallafin Covid-19 in kaga an turo maka wannan sakon to kana cikin wadanda za’a biya

September 22, 2021
Yadda Sojoji Suka Ragargaji Turji Da Yaransa A Sakkwato

Yadda Sojoji Suka Ragargaji Turji Da Yaransa A Sakkwato

December 17, 2021
Yadda Zakayi Rijistar Kasuwancinka Da Hukumar Kula Da Kasuwanci Ta Kasa (CAC).

Yadda Zakayi Rijistar Kasuwancinka Da Hukumar Kula Da Kasuwanci Ta Kasa (CAC).

February 28, 2022

EDITOR'S PICK

Gwamnatin Tarayya ta fitar da wasu sharudda ga duk wadanda suka ci gajiyar batch A da B Npower da za su samu damar karbar bashin Naira miliyan 3 daga babban bankin Najeriya, CBN don suyi kasuwanci.

Gwamnatin Tarayya ta fitar da wasu sharudda ga duk wadanda suka ci gajiyar batch A da B Npower da za su samu damar karbar bashin Naira miliyan 3 daga babban bankin Najeriya, CBN don suyi kasuwanci.

March 30, 2022
Sheikh Bello Yabo Yace Dasu Akayi Anfani Wajen Kamfen Ga Buhari

Sheikh Bello Yabo Yace Dasu Akayi Anfani Wajen Kamfen Ga Buhari

October 4, 2021
Hours after backing Tinubu, court orders EFCC to remove Dokpesi from watchlist

Hours after backing Tinubu, court orders EFCC to remove Dokpesi from watchlist

October 12, 2021
Sabon Shirin N-power Batch “A” Da Batch “B” Ya Tabbata.

Yanzu Haka Zaka Iya Gyara Matsalar Daka Samu a N-Power N-Exit Loan Cikin Sauki.

March 24, 2021
Opportunities Hub Hausa

OHUB HQ, No, 6 Nun Street, Off Danube Crescent, Maitama, Abuja.

OHUB Eco-System

  • OHUB SMEs Market
  • OHUB Jobs Portal

Follow Us

No Result
View All Result
  • Homepages
    • Home Page 1
    • Home Page 2
  • News
  • Politics
  • National
  • Business
  • World
  • Entertainment
  • Fashion
  • Food
  • Health
  • Lifestyle
  • Opinion
  • Science
  • Tech
  • Travel

OHUB HQ, No, 6 Nun Street, Off Danube Crescent, Maitama, Abuja.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Create New Account!

Fill the forms below to register

All fields are required. Log In

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In
%d bloggers like this: