
Gwamna Badaru ya bada umarnin ɗaukar likitoci 32 aiki a Jigawa
Gwamna Muhammad Badaru na Jigawa ya ba da umarnin daukar kwararrun likitoci 32 aikin cikin gaggawa domin bunkasa harkar lafiya a jihar. Wadanda aka ɗauka na daga cikin dalibai 60 da gwamnatin jihar ta dauki nauyin karatunsu a shekarar 2016 domin yin karatun likitanci a kasar China. Da ya ke zantawa da manema labarai kan…