
Jami’ar Al-Qalam Ta Samu Amincewar ƙarin Kwasa-kwasai 13
Jami’ar Al-Qalam da ke jihar Katsina ta ce hukumar kula da jami’o’i ta ƙasa watau NUC, ta ba ta izinin gudanar da ƙarin kwasa-kwasai 13 a jami’ar. Kakakin Jami’ar, Akilu Abubakar, shi ne ya bayyana haka a ranar Asabar ɗin da ta gabata a Katsina. Katsina Post ta tattaro cewa, NUC ta jaddada amincewarta ne a…