
Mun raba Naira biliyan 12.65 a matsayin tallafin aikin noma – Gwamnan CBN Emefiele
Gwamnan babban bankin ya bayyana cewa, CBN ya kuma raba makudan kudade a matsayin yin katsalandan ga wasu sassa na tattalin arziki. Babban Bankin Najeriya (CBN) ya raba Naira Biliyan 12.65 ga shirin Anchor Borrowers Programme (ABP) wanda shi ne tsarin sa na sa baki a harkar noma daga watan Janairu zuwa yau. Gwamnan babban…